iqna

IQNA

wariyar launin fata
Tehran (IQNA) Waleed Al-Karaki, babban kociyan kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco, ya ce bai amince da wariyar launin fata ba, kuma addinin Musulunci addini ne mai hakuri.
Lambar Labari: 3488878    Ranar Watsawa : 2023/03/28

Tehran (IQNA) Za a fara zanga-zangar kyamar wariyar launin fata a birnin London a wata mai zuwa.
Lambar Labari: 3488522    Ranar Watsawa : 2023/01/19

Tehran (IQNA) Wasu gungun iyayen yara musulmi da kiristoci a jihar Michigan ta kasar Amurka sun so cire littafai da ke dauke da abubuwan da ba su dace ba daga makarantun jihar.
Lambar Labari: 3488026    Ranar Watsawa : 2022/10/17

Me Kur’ani Ke cewa  (14)
Ka’idar daidaito a cikin ma’anar maza da mata da kuma ka’idar banbance-banbance a cikin sifofin dan’adam wasu ka’idoji ne guda biyu da suka zo karara a cikin Alkur’ani mai girma, musamman a cikin ayar Suratul Hujurat.
Lambar Labari: 3487485    Ranar Watsawa : 2022/06/29

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar malaman musulmi ta duniya a cikin wata sanarwa da ya fitar, ya yi Allah wadai da aya ta 32 a cikin suratul Ma'idah, wani mummunan harin da aka kai a wata makarantar firamare a jihar Texas ta Amurka, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 21.
Lambar Labari: 3487352    Ranar Watsawa : 2022/05/28

Tehran (IQNA) Rayuwar marigayi Arch bishop Desmond Tutu fitattcen malamin addinin kirista kuma dan gwagwarmaya mai yaki da wariyar launin fata a kasar Afirka ta kudu, kuma mai fafutukar kare hakkin bil adama a duniya.
Lambar Labari: 3486835    Ranar Watsawa : 2022/01/18

Tehran (IQNA) an tafka muhawara tsakanin shugaban kasar Amurka da kuma dan takarar shugabancin kasar karkashin inuwar jam’iyyar democrat.
Lambar Labari: 3485233    Ranar Watsawa : 2020/09/30